Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

An gano cewa Rarara yayi maganganu game da tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ne bayan kwana ɗaya da ganawar sa da shugaban jam’iyyar APC na kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje.
Jama’a da yawa na tunanin maganar shiryayyiyace daga sama duba da yadda aka yita, yayin da wasu ke ganin kawai Rarara yayi ne a raɗin kansa.
Meye ra’ayin ku?
© AMINTACCIYA
Views: 44
