“Yadda matar aure ta rungume ƙanen mijinta tana shayar da shi cikin wasa shi kuma ya saki Bidiyon”

https:///shorts/s7UuXIikuYc?si=sZoVYiFeEIVbVPMT

An gano cewa Rarara yayi maganganu game da tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ne bayan kwana ɗaya da ganawar sa da shugaban jam’iyyar APC na kasa Dr Abdullahi Umar Ganduje.

/h3IH5o2WCHo?si=Vtt3yKufkaKhDICv

Jama’a da yawa na tunanin maganar shiryayyiyace daga sama duba da yadda aka yita, yayin da wasu ke ganin kawai Rarara yayi ne a raɗin kansa.

Meye ra’ayin ku?

© AMINTACCIYA

Views: 64

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *