Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan
Ba mutumin kirki bane ya kawo DARIKA, darika hanyar rashin kunya ce kawai. Hanyar casu, hanyar rawa da waka, hanyar ci da addini, hanyar bautar shehu a fakaice.
Ita SHI’A kafirci ce zallah, idan ana maganar muslunci baza’a saka SHI’A ba.
Duk musulmin dake zagin sahabban annabi irinsu (Abubakar da Umar) da wanda yake zagin Nana Aisha matar manzon Allah, yake karyata hadissan annabi saw ai wannan ba musulmi bane.
Idan ana maganar musulmi nagartacce to zaka leka gun wanda yake riko da Allah da Manzon Allah ta hanyar Alqur’ani da hadissan annabi Muhammad SAW a fahimtar magabata (Salaf).
Allah yasa mu dace AMEEN.
Allah ya shiryar damu.
Alhassan Mai Lafia
Views: 18
