HOTUNA: “Daga zuwa gaishe da iyaye an ɗaura auren saurayi da budurwa nan take”

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

KAJI RABO: Daga Zuwa Gaisuwa, An Yi Musu Aure Nan Take

Wata budurwa mai suna Majida Muhammad ta bayyana cewa an ɗaura aurensu bayan Masoyinta ya je gaisuwa da saka ranar aure a gidansu. Kamar yadda ta bayyana a shafinta na facebook.

“Daga gaisuwa da saka rana ya rikiɗa ya zama ɗaurin. Don Allah ku sanya mana albarka” Inji Majida Muhammad

Wane fata zaku yi musu?

Views: 17

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *