Amurka ta ce tana sa ido a zaɓen gwamnan da za’a gudanar gobe a jihar Kano

ƙasar Amurka ta yi kira da a gudanar da sahihin zaɓe a Najeriya inda ta ce tana sa ido a wasu jihohi da ake take haƙƙin bil adama.

Amurka tace jihohin da take sanya ido a kansu sun haɗa da jihar Kano da Kaduna.

Views: 17

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *