An fasa ɗaura Aure saboda uwayen Ango sun kawo tsoffin kuɗi a matsayin Sadaki a jihar Neja

https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-lalace-zina-a-fili/

Dangin Amarya Sun Ki Amincewa Da Tsohon Kudin Naira A Matsayin Sadaki A Jihar Neja

Iyalan wata amarya da ke karamar hukumar Gbako a jihar Neja sun ki amincewa da tsohon kudi na Naira da dangin Ango suka kawo a matsayin kudin sadaki.

Views: 31

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *