Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan
An Fasa Wani Aure Saboda Dinner Hall Ɗin Da Ango Ya Kamawa Amarya Bai Yi Mata Ba
“‘Ƴan uwanta suka riƙa zugata wai hall ɗin da aka kama bai yi musu ba, wai wanda aka kamawa ƙanwarta yafi tsada, to wai ita ma irinsa take so. Yayi ƙoƙarin fahimtar da ita, idan ta yarda, amma da zarar ta gayawa ‘yan uwan nata sai su ƙara hure mata kunne, shine ya ce idan ma sunyi aure ba zata riƙa jin maganarsa ba.”
“Mahaifin Angon ya bashi haƙuri ya ce ayi yadda take so, ko nawa suke so a ƙara musu zai bayar da kuɗin, amma Angon ya ce ya rantse ya fasa auren
Views: 17
