An gudanar da Jana’izar mata biyu da ƴaƴansu bakwai iyalan wani magidanci da gobara ta hallaka”

/c4KFvCmDpAE?si=J63ECeKXoFSjUY0_
/ekyZDZHK4Tk?si=QpBDM1fctHJqDJf3

INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI’UN

An yi Jana’izar Iyalan Alh. Inusa mai taki Kauran Wali har su Tara, Matan Guda biyu (2) yara Bakwai (7) waɗanda Iftila’in gobara ya rutsa da su a daren jiya Talata 19/12/2023 kamar yadda addinin Musulunci ya tanada anan garin Kauran Wali Kudan Local Gv Kaduna

/aLlLwl-n3XA?si=PjLJuMb-VrYq5Y5o

Allah ya jiƙan su da rahama Allah ya gafarta musu, Allah ya bawa Alh Inusa mai taki haƙurin rashin su.🤲😢

Views: 36

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *