An kama mabaraciya da tsabar kuɗi ₦500,000 da kuma Dala $100 ta Amurka a Abuja

https://apahausa.com.ng/bidiyoalaurar-wani-namiji-ta%c6%99i-fita-yayin-da-suka-gama-sharholiya-da-budurwar-sa-a-otal/

An Kama Mabaraciya Da Kudi N500,000, Da $100 a Abuja

Mai magana da yawun hukumar kula da harkokin babban birnin tarayya, kuma Sakatariyar zamantakewa da raya kasa, Shaka Sunday, ya tabbatar da cewa matar tana hannun hukumar a karamar hukumar Bwari.

Ya ce wacce ake zargin har yanzu batayi bayanin yadda ta samo kudin da aka gano a gurinta ba.

Sunday ya ce, “Mun kama matar da $100 da kuma N500,000.

Views: 38

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *