Auren matar da ke siyar da maganin mallakar miji ya mutu

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

WATA SABUWA: matar da take sayar da turaren mallakar miji, auren ta ya mutu.

ATP Hausa

Fitacciyar mai sayar da maganin gyaran iyali a Jihar Kano, Zainab Alkhairi ta bayyana cewa, matar da take kawo mata tallen turaren mallakar miji yau sati 1 kenan da mutuwar aurenta. Inji Zainab Alkhairi.

Me zaku Ce.

Views: 23

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *