Har yanzu Ba’a kammala zaɓen jihar Kano ba akwai ƙura —Cewar Rarara

Mawaƙin yace anci amanar mutanen Kano, saboda haka ba zasu kyale ba, zasu ƙarbo nasarar APC…

An yankewa wani wakilin Opay Rabi’u Isah Gaida hukuncin daurin watanni tara a gidan yari

An gurfanar da shi a gaban kotun Shari’a bisa zarginsa da laifin damfarar N300,000 mallakar wani…

Ku barni da Sheikh Idris na koya masa yanda ake son Manzon Allah SAW—Young Sheikh Zariya

Ni Ne Daidai Yin Mukabala Da Sheik Idris Dutsen Tanshi, Domin Malaman Da Aka Hada Shi…

Ayyuka 14 da Buhari yayi wa ƴan Kudu da babu shugaban da ya kama ƙafar shi a Tarihi

https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4an-bindiga-ke-lalata-ta-matan-mutane/ Abuja – Da yake fayyace zare da abawa kamar yadda ya saba a shafin Twitter, Tolu…

Shiryawa Mahaifiya ta Jana’iza na Alfarma yasa ni Fashi da Makami—Emmanuel

Shiryawa Mahaifiya ta Jana’iza na Alfarma ya sa ni Fashi da Makami— Wanda ake zargi Wani…

MATA: Yadda zaki kula da Fatar ki a lokacin Azumi

MATA: Yanda zaki kula da Fatar ki lokacin Azumi Watan Ramadan lokaci ne da Musulmi ke…

Jama’a sun caccaki budurwar da ta fusata saboda saurayin ta ya tarbe ta da Doya da Manja

Jama’a sun caccaki budurwar da ta fusata saboda saurayin ta ya bata Doya da Manja Wata…

SIYASAR KANO:Martanin ‘Yan Kwankwasiyya kan sabuwar waƙar Rarara mai taken Tangal-tangal

SÍYASAR KANÒ: ‘Yan Kwankwasíyya Sùn Sakò Mawaki Rarara A Gaba, Inda Suke Ta Yi Masa Źàģìñ…

Ashe haka maza suke ji: Wata Budurwa ta mika ƙoƙon soyayyarta ga Saurayi yace baya yi

“Haka Maza Ma Suke Ji”: Budurwa Ta Mika Kokon Soyayyarta Ga Saurayi, Ya Ce Baya Yi…

“TALAUCI:Yadda wasu Iyalai suke Rayuwa cikin Kwalbati da tarkace a ƙasar Philippines

TALAUCI: Yadda Iyalai Suke Rayuwa Cikin Kwalbati Da Tarkace A Kasar Philippines. Hotuna masu ban tausayi…