Babu wanda ke son aure na—Ƴar gidan shugaban Boko Haram Fatima Shekau na neman mijin aure

/bWUkNiaxXCw?si=PL5Tykzovqot7YWA

Kamar dai yadda yake, sanannen labari ne kamar yadda kowa ya sani,shidai shekau ya kasance Malami Kafin ya sauya izuwa ɗan ta’adda,domin ko a kwanakin baya anta yada wani vedio’n sa a Shafukan Sada Zumunta inda yaje Wa’azi acikin wani masallaci.  

/aLlLwl-n3XA?si=PjLJuMb-VrYq5Y5o

Amma dai a karshe ga irin yadda ya kasance cikin wani irin mummunan aiki me muni matuka na rashin imani.

/AYI2Kq_mNWM?si=sd5m1vX6FJunTmfB

Anata wallafa hoton wata Budurwa a kafar sada zumunta na Facebook inda ake bayyana Budurwar a matsayin ƴa gashi jagoran ƴan boko haram ɗin wato Abubakar Shekau.

Views: 53

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *