Bidiyon bishiyar dake kamawa da wuta duk shekara a jihar Kano bana ma ta kama

/bWUkNiaxXCw?si=PL5Tykzovqot7YWA

Bishiyar dake kamawa da wuta duk shekara a unguwar Galadanchi cikin birnin kano a wannan safiyar ma ta Litinin Al’ummar Unguwar suka wayi gari da ganin wutar ta kama a jikin bishiyar, sai dai jama’ar unguwar sunce har yanzu babu masaniyar dalilin kamawar wutar.

Tofa

/aLlLwl-n3XA?si=PjLJuMb-VrYq5Y5o

Views: 184

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *