Bidiyon yadda ƴan Shi’a ke rusa kuka lokacin da ake karanta ƙissar yadda aka kashe sayyadi Hussain

Yadda ‘yan shi’a a katsina suka fashe da kuka kwatsam a lokacin da mai jawabi yake karanto yadda aka sáré kan jikan manzon Allah Sayyidi Hussaini ɗan Sayyadi Ali (A.S) a filin karbala.

Wata sabuwa

https://apahausa.com.ng/video-kai-jamaa-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-koma-tamkar-indiyawa/

Views: 52

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *