Elrufa’i ya Bayyana jin daɗinsa bisa yadda aka gudanar da dimokuraɗiyya a Kaduna

Elrufa’i Ya Bayyana Jin Daɗinsa Bisa Yadda Aka Gudanar Da Dimokuraɗiyya A Kaduna. Gwamnan jihar Kaduna…

Yadda zan gudanar da mulkin Jihar Kano—Abba Gida-gida

Sabon zababben gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf wanda, ya sha alwashin riko da akalar jagoranci…

VIDEO: “Asarar sama da Naira Miliyan 800 na tafka a gidana da yaran Tsula suka ƙona”—Rarara

/XnGtAAGQiog?si=Rd_tYAopxGK1RgIv Asarar sama da Naira Miliyan 800 aka yuwa Rarara a gidansa sa aka ƙona. Sai…

Ina umartar masoyana da su zaɓi Gawuna a matsayin gwamnan jihar Kano—Aisha Humaira

Jarumar fina finan Hausa Aisha Humaira ta roƙo masoyanta da su zaɓi Gawuna a matsayin gwamnan…

Jam’iyyar NNPP a jihar Katsina ta marawa ɗan takarar gwamnan APC baya

Jam’iyyar NNPP a jihar Katsina, ta marawa ɗan takarar gwamnan APC, Dikko Radda, baya. An samo…

Abubuwan da aka tattauna a ganawar Tinubu da zaɓaɓɓun ƴan majalisar tarayya

Shugaban Najeriya mai jiran gado, Bola Ahmad Tinubu ya yi wata ganawa da zaɓaɓɓun ƴan majalisar…

Ganduje ya yi wa fursunoni 12 afuwa bayan an yanke musu hukuncin kisa

Ganduje ya yi wa fursunoni 12 afuwa bayan an yanke musu hukuncin kisa Gwamna Abdullahi Umar…

Motar NSCDC dauke da kayan zabe zuwa Legas ta yi hatsari a Abuja

Motar NSCDC dauke da kayan zabe zuwa Legas ta yi hatsari a Abuja Wata motar jami’an…

Ba zamu fara aiki ba sai an biyamu alawus—INEC

Wasu ma’aikatan wucin-gadi na hukumar zaɓe a Najeriya sun ce ba za su fara aikin tantance…

Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje a layin zabe

Gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje a layin zabe. Mai girma Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje…