Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan
Kamar yadda kuka sani a yan shekarunnan ana yawan samun rahotanni game da yadda tsoffin maza ke auren yan mata tsaran yaya ko jikoninsu, haka zalika mata na auren samarin da sun kusa yin jika da su wanda aka fi kwatanta hakan da kwadayin abin duniya.

Wani dattijo yayi wuf dawata yarinya daga zuwa fira farko tsohon yakasa akala samiri guda 6 ko 7 daga cikin samarin akwai nura ahmed telah wanda akalla yakai kamar shakaru 3 darabi tare da yarinyar wai jamaa ko akwai wani sirrin a wajen tsohon anan ne.
KARIN LABARAI:
Views: 64
