Dr Asma’u Lawal ta faɗi ta mutu nan take lokacin da take aikin Asibiti a jihar Zamfara

Asmau Lawali Bungudu, ma’aikaciyar jinya da ke aiki a Asibitin kwararru na Ahmed Sani Yariman Bakura da ke Gusau a Jihar Zamfara, ta mutu.

Sai kun latsa sa 7 sannan zai buɗe

https://apahausa.com.ng/video-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-lalace-zina-a-fili/

Kwatsam a yayin da take gudanar da ayyukanta a asibitin. Rahotanni sun ce marigayiya Asma’u Bungudu ta kasance cikin bacin rai a lokacin da ta fito bakin aiki da sanyin safiyar Laraba, amma an tabbatar da rasuwarta a wasu sa’o’i da ta ci gaba da aikin.

Sa kun latsa sa 7 sannan zai buɗe

https://apahausa.com.ng/video-kai-jamaa-ku-kalli-yadda-%c6%b4a%c6%b4an-hausawa-suka-koma-tamkar-indiyawa/

Views: 25

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *