Fatima Lawal tayi Status cewa watan tada mazajen wasu sahur ya tsaya ita kuma ta rasu ɗazu

/9k6qASiDV2A

INNALILLAHI WA INNA ILAIHI RAJIUN

Innalillahi wa’innalaihi raji’un: Lafiya-lafiya an dauki azumi da ita ashe ba za ayi buɗe baki da ita ba, ta rasu yanzu

/ekyZDZHK4Tk?si=QpBDM1fctHJqDJf3

Wannan budurwa sunan ta Fadimatu Lawal da ita aka dauki azumi yau bayan an gama murnar ganin watan Ramadan, ta tashi da azumi a bakinta kuma tana cikin ƙoshin lafiya har ma ta sanya “Status” na “Barka da azumin ranar farko wato Ramadan Day 1” amma Allah bai nufa za ayi buɗe baki da ita ba, ta rasu yanzu.

/bWUkNiaxXCw?si=PL5Tykzovqot7YWA

Wani dan’uwanta ya shaida mani cewa rashin lafiyar lokaci daya ya same ta, jikinta ya rikice dazu aka kaita asibiti a Unguwar Rimi Kaduna amma kan kace kwabo rai yayi halinsa ta rasu.

/aLlLwl-n3XA?si=PjLJuMb-VrYq5Y5o

Views: 171

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *