Hajjiya Zainab na neman mijin aure ɗan shekara 28-35 ƴaƴanta 3 tana aiki Abuja sai weekend zata riƙa dawowa

/bWUkNiaxXCw?si=PL5Tykzovqot7YWA

NEMAN MIJI: Wata Hajiya tana neman Saurayi mai 28-35yrs za ta aure shi.

/aLlLwl-n3XA?si=PjLJuMb-VrYq5Y5o

Bazawara ce tana da ‘Ya’ya 6, ta aurar da Maza 2 da Mace 1, zai zauna Kano da Yaranta, tana aiki Abuja, weekend za ta ke zuwa.

https:///shorts/s7UuXIikuYc?si=sZoVYiFeEIVbVPMT

Daga Zainab Ishaq Muhammad

Views: 45

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *