Hatta direbobin ababan hawa ku kalli wani mummunan hatsarin daya faru

Kamara yadda kuka sani ana yawan samun munanan hadurra a kan manya da kananan titunan tarayyar Najeriya, biyo bayan matsalolin tukun gan gan ci ko kuma rashin kyan hanya.

Wani rahoto ya nuna cewa ana yawan samun hadurran ababan hawa manya da kanana wanda hakan ke yin sanadiyyar asarar rayuka da tarin dukiyoyi, hakan na faruwa ne duk kuwa da kafa hukumomin kula da hanyoyi daban da ban.

Wannan al’amari dai ya kamata ace an dauki wani kwakkwaran mataki domin magance ko kuma rage afkuwar irin wadannan munanan hadurra musamma masu tukin ababan hawa ya kamata su rage over load ko kuma tukin gan gan ci tare da gudun wuce sa’a wato over speed.

Views: 44

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *