HOTUNA: “Ƙungiyar Izala ta taimakawa ƴan Shi’a da motoci a tattakin da suka yi jiya”

Kungiyar Izala ta taimaka wa ‘yan shi’a da ababen sufuri domin tattaki.

A wani rahoto dake ɗauke da hakan cewa acikin hotuna ƙungiyar Izala na ƙasar Iraƙi sun taimaka wa ‘yan shi’ar da motocin sufurin da za su dinga aikin jigilar maziyarta sayyadi Hussaini (AS) zuwa birnin karabala a tattakin na bana.”

Views: 13

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *