HOTUNA: “Ahmad Musa ya sayi katafaren gida a ƙasar Amurka”

Ahmed Musa Ya Mallaki Katafaren Gida A Ƙasar Amurka

Shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafan Najeriya Ahmed Musa, ya sanar da mallakar wannan katafaren gidan a ƙasar Amurka, kamar yadda ya bayyana a shafukansa na sada zumunta.

https://apahausa.com.ng/video-zan-iya-gamsar-da-maza-20-da-jimai-a-lokaci-guda-ba-tare-da-na-gaji-ba-falmata/

Views: 106

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *