HOTUNA: “Kwankwaso ya gwangwaje Tijjani Gandu da sabuwar mota ƙirar Prado”

/ekyZDZHK4Tk?si=QpBDM1fctHJqDJf3

Muna taya mawakin Kwankwasiya Alh Tijjani na Gandu murnar samun kyautar sabuwar Mota, A madadin wan nan shafi muna addu’ar Allah ya rika masa, Allah ya kare shi daga sharrin karfe, Allah ya kara inganta lafiyar sa.

/aLlLwl-n3XA?si=PjLJuMb-VrYq5Y5o

Khatimu Kulkul
24th Dec 2023.

Views: 65

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *