HOTUNA: “Labarin yadda ɗan gidan Abubakar Gumi ya halarci taron ƴan Shi’a a ƙasar Iran”

/FSafdnaM83s

Duk wanda Ya Zarge Ni Akan Zuwana taron Malaman Duniya Na Iran Munafiki Ne – Gumi

/ekyZDZHK4Tk?si=QpBDM1fctHJqDJf3

Fitaccen Malamin Addinin Musulunci a Nijeriya Dr. Ahmad Gumi Ya ce “Inda yau naga kuna fitowa kuna fada Akan Laifuffukan da Saudiyya Suke aikatawa, toh zan saurare ka Amman baka faɗin Laifuffukan Saudiyya sai Laifuffukan wanda suke so a taimakawa bayin Allah na Gaza ? Toh bazan Saurare ka ba.

/bWUkNiaxXCw?si=PL5Tykzovqot7YWA

Ya ƙara da cewa; Idan Lokacin da Saudiyya Suke Gayyatar mawaƙan ana Rawa da wasannin kwallo A lokacin da Ake Kashe bayin Allah A Gaza bakwa iya fitowa kuna faɗin Laifuffukan da Saudiyya suke aikatawa.

/aLlLwl-n3XA?si=PjLJuMb-VrYq5Y5o

Bugu Da Ƙari Babba malamin ya ci gaba da cewa; Sai don An Gayyace Ni taron malamai Na Duniya yadda za’a Hada kan Al’ummar Musulmi, Domin Taimakon Palastine Shine zaku ga Laifin Iran?

/ivBdNWGC1z8

Baku ga laifin Saudi Arabia ba? Yau idan Riyyad idan Suka tuba Suka yi kira irin wanda Iran Sukayi a shirye nake naje. Duk wanda yazo da aikin Alheri Ka taimake shi da aikin Alherin kabar masa Aqidar Sa.”

/ikmZ-Rz-sf4

Yau ko Krista na kagani anyi Hatsarin mota a hanya suka ce maka Don Allah ka taimake su da mai (Fuel) Domin daukan mutane a kaisu Asibiti ka taimaka musu da wannan aikin Alherin. A ko da yaushe ka tsaya a tsakiya kan Fadin gaskiya da aikin Alheri.

Views: 42

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *