HOTUNA: “Sakkwatawa don gaskiya aka yo ku motar shinkafa ta faɗi ko buhu ɗaya babu wanda ya ɗauka”

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

Sakkwatawa don gaskiya akasan ku: Motar Shinkafa Ta Faɗi Amma Ba a daka Wawa ba.

Daga Alhasan Mailafia.

A ranar Lahadi kenan, muke samun tabbacin cewa: wata babban motar dakon shinkafa tsawon sa’o’i ashirin da biyar dayin hatsarin ta a tsakiyar birnin Sokoto amma duk da Matsin da al’umma suke ciki na yunwa da fatara ba wanda ya daka wa motar wawa.”

Haka motar ta u’ni nan kwance ko buhu ɗaya ba a ɗauka ba da sunan ganima ganau sun tabbatar da haka.

Wanne irin darasine kuka ɗauka daga al’ummar Jihar Sokoto?

Views: 13

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *