HOTUNA: “Wani mutum ya dawo addinin Musulunci bayan shafe shekaru 50 da ficewa”

Wani mutum kenan ɗan asalin jihar Kano da ya bar gida tun lokacin yaƙin basasar Najeriya bai dawo ba ya tsawon shekaru fiye da hamsin inda har ya bar addinin Musulunci amma Alhamdu lillahi yanzu ya dawo

Kunji fa wata sabuwa

Views: 33

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *