HOTUNA: “Wannan itace mota ƙirar Golf da Buhari ya bawa wani masoyinsa da ya daɗe yana sonsa”

/MS5I_sju6qM?si=aENyWNypy6cGexLg

Wannan Ita Ce Motar Da Buhari Ya Bawa Wani Dattijo Mai Matukar Kaunar Sa.

/ekyZDZHK4Tk?si=QpBDM1fctHJqDJf3

Tsohan Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari Ya Karbi Bakuncin Dattijo Harunanmu, Wanda Aka Fi Sani (Sai Baba Buhari) Mai Kaunarsa Dan Asalin Garin Yashe Dake Karamar Kusada Ta Jihar Katsina Kuma Har Tsohan Shugaban Kasar Ya Gwangwaje Shi Da Sabuwar Mota Kirar Golf Da Buhun Shinkafa Biyar Da Kuma Kudi, A Gidansa Dake Daura Jihar Katsina.

/bWUkNiaxXCw?si=PL5Tykzovqot7YWA

Views: 326

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *