Shafin Haramain Sharifain ya wallafa waɗannan hotunan.

Wani bawan Allah ne ya goyo mahaifinsa yana ɗawafi da shi.

An bayyana cewa shima wannan bawan Allah a lokacin da yana yaro ƙarami mahaifin nasa ya taɓa goyo shi yayi ɗawafi tare da shi.

Views: 14
