Idan na gama kallon mazan Korea sai in dunga mazan Najeriya wasu munana—Bilqueen

/ekyZDZHK4Tk?si=QpBDM1fctHJqDJf3
Tofa ashe mazan Najeriya munana ne a kan na ƙasar Koriya in ji wannan matashiyar mai suna Belqueen kamar yadda ta bayyana a shafin ta na twitter
/aLlLwl-n3XA?si=PjLJuMb-VrYq5Y5o

Views: 79

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *