
Kamar yadda BBC Hausa ta ruwaito Sheikh Abduljabbar ya ce dukkan kalaman da ake cewa ya yi Malaman da yake Mukabala da su sun gaza musantawa ko karyata Hadisan da ke cewar Buhkari ya rawaito su da suke taba janabin Annabi SAW.
Malam Abubakar Madatai ya yi kira ga Malam Abduljabbar ya tuba domin a cewarsa duk ya taɓa mutuncin Annabi SAW hukuncin kisa ne ya tabbata a kansa.
Malamin ya shawarci Malam Abduljabbar ya fito ya tuba ya nemi afuwar alummar musulmi cewar ya yi kuskure a yafe masa.
Sannan Malam Abdukjabbar ya nemi da a kara sanya wani lokaci nan gaba domin ya shirya.
Kun kuna goyon bayan hakan?
TALLA:
Ina masu sha’awar aiki da Polaris Bank? ga dama ta samu.
Yadda Zaka Samu Kyautar Kudi Sama Da ₦2000 Ta Hanyar Amfani Sabon Application Polaris Bank
Polaris Bank ba boyayyiyar Banki bane, sun fito da sabuwar garabasar bada kyautar Kudi ga sababbin Customers dinsu da suka bude Asusun ajiya dasu ta hanyar amfani da sabuwar Manhajar su,
A wannan hanyar da zan baka ka tabbatar kabi hanyoyin dana vaku
Ka shiga nan kafin ku dauko ku karanta sauran bayanan dake kasa dalla dalla kafin cikewa.
Bayan ka dauko saika bude ka shiga #Signup
Zasu tambaye ka shin kana da Account dasu saika taba (i don’t have polaris account)
Daga nan zasu baka wajen da zaka saka
-BVN
-Phone Number
Saika saka wadanda basu da BVN saisu taba
—> I don’t have BVN
a kasa zasuga
Refferal Codes saiku saka AQDWQYAO
Ka tabbatar kasa wannan Codes din AQDWQYAO domin idan bakasa ba ba zasu baka Welcome Bonus ba
Kana gamawa zasu baka N200
REFERAL CODE IS AQDWQYAO
AQDWQYAO
Views: 20
