A duniyar nan babu wata kasa data kai kasar north korea takura da kuma rashin yanchi.
Suna dokoki matsu tsauri wanda babu wata kasa da take da irinsu, karya wadannan ka’idojin yana jawowa yan kasar fuskantar hukunchi mai tsanani.
1 duk wanda aka haife shi a kasar to a kasar zai mutu baka isa ka ziyarchi wata kasa ba, duk wanda yayi yunkurin guduwa
2 idan mutun yayi lefi za’a hukuntashi dashi da zuriarsa, wato ya jazawa shi kansa da iyayensa da kuma ya’yansa a dokance suna kiran abun 3 generayion punishment.
3 idan har kana kasar baka isa kayi waya tsakanin wata kasar ba wato kiran waya tsakanin kasa da kasa (international call) duk wanda aka kama da lefin yin kira zuwa wata kasar to hukunchinsa shine kisa
- Idan aka same ka da littafin Bible ko kuma Qur’ani to kasheka za’ayi addini daya aka sani a kasar shine ka girmama shigaban kasa da kuma danginsa .
5 lefi ne ka kunna film a tv dinka ko wani abun nishadi duk fadin kasar tashoshin channel guda 3 aka amince ka kalla kuma su din ma mallakar gwamnati ne sai abun da gwamnati taso haskawa zaka kalla
- Babban birnin tarayyar kasar sunansa pyongyang babu wanda ya isa ya zauna a nan sai wanda gwamnati ta zaba da kanta kuma dole sai masu matsayi
7 idan kai ba ma’aikachin gwamnati bane ba’a yarda kayi amfani da mota ba.
8 salon gyaran gashi wato aski da aka yarda ayi a kasar guda 28 ne mata an yarda suyi guda 18 maza kuma guda 10 aka amince suyi idan aka kama ka kayi askin da baya chikin wanda doka ta amince kayi zaka fuskanchi mummunan hukunchi ba kuma wanda ya isa yayi irin askin shugaban kasa
- Lefi ne mai girma a kama matashi ya saka wandon jeans
9 facebook da sauran social media dinsu gwamnati ce take da iko dashi baka isa kayi adding din dan wata kasar ko ka dinga post din da dan wata kasar zai gani ba
10 ba’a yarda masu yawon shakatawa su dinga daukar hotuna suna tafi kasar su dashi ba
Souce Nigerian reporters hausa
Views: 178
