
RA’AYIN KU?
Mukabula Tsakanin Sheikh Abdujabbar da Sauran Malaman Jihar Kano wa kake so yayi nasara ko Gaskiya kake goyon baya tayi nasara?
Masu bincike sun gano cewa kasadar kwantar da mutumin da ya kamu da nau’in delta na cutar korona ta ninka idan aka kwatanta da wanda ya kamu da nau’in alpha.
Masu kiwon-sake za su sha daurin shekara uku a Jihar Ogun, in ji gwamnatin jihar.
Wani malamin addinin musulunci mai suna Muhammad Tukur Sani Jangebe ya ce ‘yanfashi sun taba tare su a hanyar zuwa Da’awa, a cewarsa ”Da guntun wando na isa ofishin ‘yan sanda bayan kashe mutane 11 a gabana”
Shugaba Buhari ya nada mai martaba Sarkin Kano Alh Aminu Ado Bayero Mukamin Chancellor na University of Calabar.
NESA TAZO KUSA:
Kwamishinan harkokin addinai na jihar Kano, Dr Baba Impossible, ya kaiwa Malaman Kano takardar mukabala da za’a yi da Sheikh Abduljabbar Nasir Kabarara.
Daga cikin wadanda suka halarce a wajen karbar takardar, akwai:
Sheikh Abdulwahab Abdallah
Sheikh Kabir Bashir Abdulhamid
Sheikh Shehu Mansur Dala
Sheikh Matabuli Shehu Kabara
Sheikh Muhammad Albakary Mika’il.
Allah yabayyana Mana Gaskiya.
Views: 113
