
SHARUDAN DA SHEIKH DAHIRU USMAN BAUCHI YA GINDAYAWA BUHARI A VILLA.
- Duk wanda aka kashe yazama dole gwamnati tabiya iyalan mamatan diyyan wa inda aka kashesu.
- Yazama dole gwamnati tabiya kudin jinyan wa inda aka jikkata suke asibiti, sannan suma abiyasu diyyan ciwon da akaji musu.
- Yazama wajibi gwamnati ta hukunta masu laifin da aka kama kamar yadda dokan qasa ta tanada a constitution. Da alkawarin hakan baze sake faruwa ba.
- In gwamnati takasa cika daya cikin sharuda ukun da yan uwa musulmi suka buqata to suma zasu dauki matakin daya dace.
Allah Ya Kara Wa Maulana Sheikh Lafiya. Amiin
Dr, Fatihi Tahir Usman Bauchi
Shugaban Fityanul Islam Jihar Bauchi.
Views: 28

Wannan gaskiya ne. Wannan abun da aka aikatawa ‘yan uwa Musulmi abin bakincikine. saboda haka Shaik kaga ban~banci Dan Izalah da Kirista, Musulmi bazai ta6a kashe dan uwanshi musulmi dagan~gan. Amma shi kirista bagaira ba dalili zaikashe musulmi