Ku kalli yadda kamfanin Ford ya kera mota mai amfani da Remote Control

Shahararren kamfanin kera motocin alfarmar nan wato Ford ya kera sabuwar motar sa ta alfarma mai amfani da remote control, wacce za a iya sarrafa ta ta hanyar remote control ba tare da an shiga cikinta an tuka taba.

Motar dai ta dauki hankalin masu kallo lokacin da aka yi luncing dinka ko aka kaddamar da ita kuma ana sa ran motar za ta yi tsadar gaske wacce ake ganin za ta kai kimanin dalar Amurka dubu dari biyar wato $500,000.

Kwatan kwacin naira million 240,000,000 kunjinfa.

Views: 20

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *