
Zan koma jam’iyyar APC matukar za a bani mataimakin shugaban kasa~Kwankwaso
Tsohon Gwamnan jihar Kano Dr Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana cewa a shirye yake da ya koma jam’iyyar APC matukar jam’iyyar zata amince ya tsaya mataimakin shugaban kasa a zaben 2023.
Dudda yake tun bayan zaben 2015 da aka samu rabuwar kai tsakanin Kwankwaso da Ganduje, Kwankwaso ya ce zasu shirya matukar jam’iyyar ta yarda da sharadin sa.
Shin kuna goyon bayan ficewar sa zuwa jam’iyyar APC?
Views: 18
