
A yau ne kotu dake zaune a jihar Kano za ta cigaba da sauraron kara tsakanin gwamnatin jihar ta Kano da Sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara.
Kuma tuni kotu ta cika makil da lauyoyi daga bangaren masu kara da kuma wanda ake karewa.
Lauyoyin da suka hallarci wannan shari’ar sun hada da.
Bar. Sale Mohammad Bakaro, Bar.
H G Magashi, Bar Bashir Sabiu,
R S Abdullahi,
Bar Y A Umar sannan U I Abubakar, M L Abubkar, M A Umar, Umar Usmanu, Sai D D Utai,
Lauya Amina Hussaini duk daga bangaren wanda ake kara kuma Rahotannin da muje samu na cewa sun suna samun nasara a shari’ar.
Lauyoyin gwamnati sun hada da:
Surajo Iliya SAN (jagorantar lauyoyin gwamnati)
Mamman Lawan Yusufa SAN,
Muhammad Sani Katun SAN,
Dakata Nasiru Aliyu SAN,
Farfesa Usman Zannuraini,
Bar. Yakubu Abdullahi
Bar. Rabi’u Shehu Ahmed DDPP,
Lauya Sani Ahmad ADPP,
Abdulrahman Mukhtar Abdullahi,
Ibrahim Mua’az, Bar.
Umar Usman Danbaito,
Lauya abdulkarim Ahmad Mustapha, W
ada A Wada, Nafisa Abdullahi Aminu,
Khadija Aliyu Umar da Abubakar Idris Tanko
Nan gaba zamu kawo muku sakamakon wannan shari’ar nan bada jimawa ba.
Kawai dai a cigaba da da kasancewa da wannan shafin domin samun sahihihan rahotanni cikin kwarewa tare da wakilanmu.
Views: 14

Lauyoyin gwamnati goma sha shida (16) masu kara, na mai kare kansa basu kai wannan adadin ba. Anya ba da biyu ake abin nan ba? Ni dai na ce, in dai karar da aka yi na cewa Shaikh Abduljabbar wai ya zagi Annabi s.a.w., ai kowa ya san yadda ake zagi ai!