LABARI DA DUMI DUMI: Wani dan sandan Pakistan ya harbe wanda ya zagi Annabi

Rahotanni da ga birnin Islama Bad na kasar Pakistan na crwa wani jami’in tsaron na hukumar yan sandan kasar ya harbe wani mutum wandaya wwata kotu a kasar ta wanke a yau bisa samun sa da laifin yin batanci ga fiyayyen halitta manzon tsira ANNNABI MUHAMMAD SAW.

A watan maris din da ya gabata ne aka kama mutumin da ake zargi da kafin daga bisani yau kotun ta wanke shi, sai dai fitowarsa ke da wuya wani jami’in dan sanda ya harbe shi da bindiga har lahira.

Yin batanci ga Annabi SAW dai ba sabon abu ne ba a wasu daga cikin kasashen duniya irin su Faransa, dama Najeriya, muna fatan Allah ya karawa Annabi daraja ameen.

Views: 32

One thought on “LABARI DA DUMI DUMI: Wani dan sandan Pakistan ya harbe wanda ya zagi Annabi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *