Saurayi Ya yi Yunkurin Shan Maganin Bera Don Ya Mutu Saboda Budurwa A Kano.
Wani matashi Mai suna tijjani abubakar Dan asalin unguwan gama prp dake yanki karamar hukuman nasarawa Ajihar kano ya yi yunkurin halaka kanshi ta hanyar shan guba na fiya-fiya biyo bayan cin amanar da masoyiyarsa tai masa.
Majiyarmu da ta zanta dashi matashin Dan kasuwan sayar da wayan hannune ta farm centra yayi wannan yunkurin ne bayan da budurwar da ya shirya angwan cewa da ita tace Mai bata yinshi akai kasuwa domin yanzu ta samu wani da yafishi iya tattali da soyayya, baya ga makudan kudaden da ya kashe mata.
Ba ayi zato ba bare tsammani sai aka ganshi dauke da guban Bera ta fiya-fiya da sunan zai sha ya mutu kowama ya huta, nan take dai Al’umma suka yi yunkurin hanashi.
Karamchi.
Views: 13
