Lallai ya kamata shugaba Buhari ya kalli wannan bidiyon

Wani fai fan bidiyo mai matsakaicin tsawo ya nuna shugaban kasar jamhuriyar Nijer Muhammad Bazoum na gudanar da jawabi ga al’ummar wani kauye da ya kai ziyara, inda yake cewa.

“Lallai ya kamata ko wani shugaba ya rika zuwa kauyuka yana gani halin da al’ummarsa ke ciki ba wai ya tsaya a Nyamey ba” kamar yadda ya bayyana ku latsa wannan link don kallon bidiyon https://www.youtube.com/watch?v=NfcWgGTZ3bo

Views: 33

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *