N617: Yań Nájeriya su godewa Allàh: “Sama da Naira 1,000 ake sayar da litar mai a wasu kasashen yammaciń Afirka” – Céwar Gwamna Sulè
A yayin da yake martani game da korafe-korafen da yan Najeriya ke yi game da tashin farashin mai zuwa 617-700 a Nájeriya.
Majiyar mu ta Wakiliya ta rawaito Gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa yana cewa farashin danyen mai a kasuwannin duniya ne ke daidaita farashin man fetur a Najeriya, inda ya kara da cewa yan Najeriya su godewa Allah suna samun mai da arha idan aka danganta da wasu kasashen,
Wakiliya ta ruwaito a hirarsa da gidan talabijin na Channels ya ce “To bari kuji, a sauran kasashen yammacin Afirka, akwai wuraren da farashin man ya ma wuce Naira 1,000 kowace lita,”
Kuna da abin fadi game da bayanin Gwamnan?
Views: 20
