Maciji ya cinye Azzakarin mai wasa da shi

MACIJI YA CINYE AZZAKARIN WANI MATASHI

Daga zuwa kallon wasa da maciji a kasuwa aka saka masa maciji a wando domin ayi gwajin magani. Daga karshe macijin ya cinye masa gaba, yai fata fata da Azzakarin shi.

Yanzu haka dai jami’an tsaro sunyi A won gaba da mai wasa da macijin inda ya bayyyana ma yan jarida cewa, bacin Rana aka samu.

Daga YM Balalau Zaria

Views: 29

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *