Mai siyar da Siminti ya kira kwastoma yazo ya karɓi canji bayan farashin ya ragu

/9k6qASiDV2A

Wani ‘dan kasuwa a Kaduna ya girgiza wani kwastomansa bayan sun yi ciniki a tsakaninsu.

/ekyZDZHK4Tk?si=QpBDM1fctHJqDJf3

Bayan kwastaman ya siya siminti kan N8,200 ya tafi gida sai ya samu kira daga mai siyarwan.

/bWUkNiaxXCw?si=PL5Tykzovqot7YWA

Ya bukaci mutumin da ya dawo ya karbi canjinsa domin an samu ragi kan kowani buhun siminti.

/aLlLwl-n3XA?si=PjLJuMb-VrYq5Y5o

Views: 43

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *