Mazan hausawa a sauke girman kai: “Mazan hausawa kuji tsoron Allah ku sauke girman kai, ku riƙa gaisar da matanku kullum safiya don samun rabauta da ladan sunnar Annabi Muhammad sallallahu alaihi wasallam”
Sadiya Yarima ta shawarci mazan hausawa
Views: 30
