Mutumin daya sauya hallita zuwa Macce na neman agaji dashen ɗuwawun da akai masa ya zo da Matsala

Ku latsa nan don kallon Bidiyon nan

A Najeriya Ɗan Daudun da Ya Sauya Halitta ya Koma Mace na Neman Taimako bayan Tiyatar Dashen Ɗuwawun da aka masa Ya zo da Gardama.

Wani shahararren ɗan Daudu a Najeriya mai suna Hau Boogie na neman taimakon ‘yan Najeriya inda ya buƙaci su tara masa kuɗi domin ceton rayuwarsa, ya ce ba ya son ya mutu.

Ɗan daudun ya shiga halin ni ‘yasu ne, bayan da ya sauya halitarsa zuwa na tsaleliyar budurwa, sai dai an sami akasi ne a lokacin da aka yi masa titatar dashen ɗuwawu, inda aikin yazo da gardama har ta kai ga ya koma sanya pampas, yan zu haka yana roƙon ‘yan Najeriya su tara masa kuɗi domin ceton lafiyarsa.

Views: 8

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *