Na gaji da sa idon ƴan Najeriya a kaina saboda haka zan ɗauki mataki—Aisha Buhari

Na gaji da sa idon ƴan Najeriya saboda haka zan ɗauki mataki—Aisha Buhari

A makonnan ne mai ɗakin shugaban kasar Najeriya Aisha Buhari, ta dawo daga ƙasar Turkiyya tare da mai gidanta shugaba Buhari.

https://apahausa.com.ng/yadda-mahaifina-yayi-lalata-dani-sannan-ya-sanya-min-barkono-a-gaba-na-aisha/

Bayan dawowar tasu ne dai masu ɗaukar hoto suka ɗauki hotunan ta, inda masu sa ido suka ce sun lura cewa tana ɗauke da juna biyu wato ciki.

https://apahausa.com.ng/an-saki-bidiyon-lalatar-mawa%c6%99iyar-najeriya-tiwa-savage/

Rahotanni sun bayyana cewa uwar gidan shugaban kasar ta soma nuna damuwarta game da wannan lamari ganin cewa sai yaɗa hotunan ta ake ta yi babu ƙaƙƙautawa a kafafen sada zumunta na zamani wato Social Media.

https://apahausa.com.ng/hadiza-da-salamatu-sun-fitar-da-bidiyon-yadda-suke-muala-bayan-sun-auri-junansu/

Inda aka bayyana cewa tana shirin ɗaukar mataki kan lamarin.

Views: 36

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *