Na karanta Attaura amma dana karanta Alƙur’ani sai naji yafi daɗi da saka nutsuwa—Pastor

/9k6qASiDV2A

Kiristan ‘dan wasan fim, Will Smith ya karance Kur’ani daga Baqarah zuwa Nas a watan Ramadan.

/ekyZDZHK4Tk?si=QpBDM1fctHJqDJf3

Tauraron kasar Amurkan ya ce ya yi mamakin yadda ya samu littafi mai tsarki da saukin fahimta.

/bWUkNiaxXCw?si=PL5Tykzovqot7YWA

Will Smith ya ce ya karanta Litattafan Kirista da Yahudawa, amma Kur’ani ya fi ba shi sha’awa.

Views: 247

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *