Nafisa ta bada kwangilar kashe mijinta saboda ya ranta mata kuɗi tayi kasuwanci ta ɓatar dasu a jihar Kaduna

/9k6qASiDV2A

INDA RANKA: Nafisa Salisu daga Rafin Guza a Kaduna ta sa a ka$he mijinta saboda ya ranta mata kudi tayi kasuwanci sai ta kashe kudin yanzu kuma ya zo yana tuhumarta ina kudi… saboda haka sai ta yanke shawarar sakawa a ka$he mata shi.

/ekyZDZHK4Tk?si=QpBDM1fctHJqDJf3

Sai dai sun kai masa hari amma basu samu nasara ba.

/bWUkNiaxXCw?si=PL5Tykzovqot7YWA
Tofa
/aLlLwl-n3XA?si=PjLJuMb-VrYq5Y5o

Views: 545

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *