Nayi nadama kan batsar da nake yi a TikTok kuma ayi haƙuri ba zan ƙara ba—Murja Ibrahim

Martanin Murja Ibrahim Kunya bayan yan sanda sun bayar da belin ta.

Rayuwa kenan Allah ka cika zuciyar mu da soyyayyar Annabi wai Abokin ka Wanda Duniya ta sanku tare su zasu hada maka wannan Kash daukaka bani na bawa kaina ba Allah ne duk Wanda ya Zalunci bawa wlh sai ya gani a kwaryar shansa.”

Ta shafe wasu awanni a shelkwatar yan sanda Kano tana amsa tambayoyi, inda Kuma anan ta bayyana nadamar ta kan irin Abubuwan cin Kai da take a dandalin sada zumunta.

Views: 22

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *