Nida aboki na Eniola mun daɗe muna kwana a ɗaki guda kuma ba abinda ya taɓa shiga tsakanin mu—Hilda

Eniola Abokina ne tsawon lokuta muna haɗa shimfiɗa wani abu taɓa faruwa ba – Hilda

A cewar Hllda Bacci Eniola kamar ɗan’uwa ne a gare ni ko da muke barci a shimifɗa ɗaya ba abinda yake faruwa duba da shi abokina ne kawai mai bani shawarwari a rayuwa ta.

Views: 41

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *