Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yace abinda ke faruwa da matasan ƙasar nan na rashin ɗa’a ba zai sa ya gudu ko kuma ya ja da baya a kan ayyukan cigaban ƙasa da gwamnatin sa ke aiwatarwa ba.
Real Madrid Tasha da kyar bayan ta farfado inda aka doke ta da ci daya da nema, daga bisani ta doke Athletico Madrid daci 3:1 tare da kaiwa matakin kusa da na karshe,a gasar Copa del ray, da yi wuwar Real Madrid suhadu da Fc Barcelona a gasar kungiyar da ta lallasa ta a super cup daci 3:1,
Views: 6
